Namenj is a Nigerian Afropop and Afrobeats singer and songwriter from Nigeria. Download & Stream Here: https://empawaafrica.lnk.to/NamenjDama Stream on Boomplay https://bit.ly/3v1cwmL Lyrics Baby Ina kwana Baby Ina gajiya Shin kin tashi Lafia Rabin Raina Soyayya da Kafiya Nake miki kin jiya Tabbas kin iya soyayya Rabin Raina Daama Da ke Na fara Haduwa Da Na yi Aure Tuntuni Zama Dake Akwai Karuwa Hakika ni kina Burgeni Daama Da ke Na fara Haduwa Da Na yi Aure Tuntuni Zama Dake Akwai Karuwa Hakika ni kina Burgeni Wayyo Soyayya Na da dadi Lobayya Na da dadi Amma dake Tafi dadi Wayyo Soyayya Na Da dadi Lobayya Na da Dadi Amma dake tafi dadi Daama Zaki yarda da duk batunsa Na soyayyane Kema ki amince Da kuddirinsa Na alhairi ne Wanda Tasiri ne A Zuciya ki zaune Ya Baki zuciya Tai duka kyauta autar ma Zan so ki bi yarda Ki gaya masa kin ragi tsada Ni batun Na jaddada ki gwada Min zaki mutulta. Ki dakata Kiji yanmata A yau bikinku muke Fata Mun shaida kun zama yan gata Ki tausawa ma sa Raina Kaunarki Ta kama ni tun farko Ni fatana ni da ke muyi Karko Aurenmu Da ni da ke yai karko Mu haifi yaya ma su Albarka. Daama Da ke Na fara Haduwa Da Na yi Aure Tuntuni Zama Dake Akwai Karuwa Hakika ni kina Burgeni Daama Da ke Na fara Haduwa Da Na yi Aure Tuntuni Zama Dake Akwai Karuwa Hakika ni kina Burgeni Wayyo Soyayya Na da dadi Lobayya Na da dadi Amma dake Tafi dadi Wayyo Soyayya Na Da dadi Lobayya Na da Dadi Amma dake tafi dadi Soyayya dadi Soyayya dadi Soyayya dadi Soyayya dadi Connect with Namenj Facebook: https://www.facebook.com/namenj1 Instagram: https://www.instagram.com/namenj/ Twitter: https://twitter.com/namenj Keep up to date here: http://www.empawaafrica.com/ https://www.instagram.com/empawaafrica/ https://twitter.com/emPawaAfrica Watch emPawa 100 Videos Here: https://bit.ly/31hURbD Watch emPawa Africa Exclusives Here https://bit.ly/2Mypea9 Watch emPawa Room Here: https://bit.ly/2XEcXFq Watch emPawa Live Here: https://bit.ly/2XLvj8
Cast
Hamisu Breaker
Singer
Maaari Mo Ring Magustuhan
J. Martins featuring Dj Arafat - Touchin Body (Official Video)
Innoss'B Ft Diamond Platnumz - Yope Remix (Official Music Video)
Goulam - Laisse toi emporter (Kompa Remix)
Jah Prayzah ft. Charma Girl - Dali Wangu (Official Video)
Héritier Wata - Fidélité d'amour (feat. WERRASON) (Live Kinshasa)
Best Songs Of Westlife Westlife Greatest Hits Playlist 2022
Tyga - XXX ft. Offset, 6ix9ine & 21 Savage (Music Video)
Omah Lay Greatest Hits Full Album 2022 Omah Lay Music Songs Collection 2022
Rema - MARCH AM (Lyric Visualizer)
Rema - Trouble Maker (Official Music Video)
Rema - Corny ( Official Audio )
Johnny Drille - Believe Me (Official Music Video)
AMAPIANO 2025 | AFROBEAT VIDEO MIX 2025 | AFROBEATS 2025 |AFROBEAT MIXTAPE | DJ CALVIN | NA SCRA
2025 Afro Gospel Hits - Joe Praize, Mercy Chinwo, Moses Bliss, Chioma Jesus, Samsong, Paul Enenche
BEST OF THE BEST AMAPIANO & AFROBEAT VIDEO MIX 2025| DJ CALVIN, KIZZ DANIEL,SHODAY, DAVIDO WITH YOU
BEST OF CULTURE 2021 JOSEPH HILL CULTURE MIX REGGAE MIX - DJ DEHJAVU / RH EXCLUSIVE
AFROBEATS VIDEO MIX 2025 - (TOMA TOMA, FUNDS, KESE, OZEBA, HAUSAPIANO...)
Bob Marley Greatest Hits Reggae Songs 2023 | Bob Marley Full Playlist
Justin Bieber Best Playlist | Justin Bieber Hot billboard 2023 | Viral Songs
2025 TOP AFROPARTY VIDEO MIX 2025 AMAPIANO MIX BEST NAIJA AFROBEAT MIX BY DJ SPARK FT DAVIDO, WIZKID
Rema - YAYO (Lyric Visualizer)
Davido - Funds (Official Audio) ft. ODUMODUBLVCK, Chike
Rema - HEIS (Lyric Video)
Naira Marley - Giddem (Official Video)
Mga Komento
1 Mga Komento
![Namenj - Dama (feat. Hamisu Breaker) [Official Video]](https://pbcdnw.aoneroom.com/image/2024/12/14/7a3db3f92049111fe38ef8b64fb765b8.jpg)